Karin Haske
Asarar rayukan da rikicin DRC ya jawo: Tsagaita wutar da aka yi bai kawo wa fararen hula sauƙi ba
Wata gajeriyar tsagaita wuta a gabashin DRC ta tsawon makonni ta bayyana asarar rayukan da aka yi a rikicin birnin Goma - asibitoci sun cika da fararen hula da suka jikkata, kuma an lalata kayayyakin more rayuwa, ga kuma fama da karancin abinci.Duniya
MDD: Fiye da mutane miliyan 110 aka tilasta wa barin matsugunansu a duniya
Rahoton kwamitin kula da ‘yan gudun hijira na Majalisar Dinkin Duniya na shekarar 2022 ya fito ne a lokacin da rikicin da ake fama da shi a Sudan ke kara yawan mutanen da suka rasa matsugunansu tun daga watan Afrilun bana.
Shahararru
Mashahuran makaloli