Afirka
Tanzania za ta karɓi baƙuncin shugabannin DRC Kongo da Rwanda
Kagame da Tshisekedi za su halarci wani taro na hadin gwiwa a birnin Dar es Salaam na Tanzaniya ranar Asabar, wanda zai hada kasashe takwas na kungiyar kasashen gabashin Afrika da Ƙungiyar Raya ƙasashen Afirka ta Kudu mai mambobi 16.Karin Haske
Ujamaa: Yadda falsafar gurguzu ta Mwalimu Nyerere ta samo asali
Yunkurin bunkasuwar Tanzaniya ba tare da saɓa wa manufofin jin dadin jama'a na wanda ya kafa ta ba, Mwalimu Julius Nyerere, na ci gaba da haifar da muhawara kan tushen tsarin jari hujja da ke samun gindin zama a wani wajen daban.
Shahararru
Mashahuran makaloli