Duniya
Sabuwar gwamnatin Syria ba za ta amince da ikon ƙungiyar ta’addanci ta PKK/YPG ba — Fidan
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan ya ce burin Ankara shi ne a samu wani tsari a Syria wanda ta’addanci ba zai samu gurbi ba, yana gargaɗin ‘yan PKK da “ko dai su rusa kansu ko kuma a rusa su.”Türkiye
Turkiyya ta yi gargadi kan yadda ƙungiyoyin PKK da Daesh suke amfana da abin da ke faruwa a Syria
Babban jami'in diflomasiyya na Turkiyya Hakan Fidan ya shaida wa takwaransa na Amurka Antony Blinken cewa ya kamata gwamnatin Assad ta zauna da 'yan hamayya ta fara bin matakan siyasa da dukkan masu ruwa da tsaki dake taka muhimmiyar rawa a yankin.Türkiye
Erdogan ya jaddada fatan sasantawa tsakanin Turkiyya da Syria yayin da yankin ke cikin rikici
Erdogan ya jaddada bukatar samun kwanciyar hankali a kasar ta Syria, ya kuma yi gargadin cewa barazanar da Isra’ila ke yi na damun ‘yan kasar ta Syria saboda rashin zaman lafiya a yankin na iya bazuwa cikin sauri a yankunan da ke fama da rikici.Türkiye
Turkiyya ta kawar da 'yan ta'addan PKK/YPG bakwai a arewacin Iraƙi da Syria
Ma’aikatar Tsaro ta Turkiyya ta tabbatar da kawar da 'yan ta'adda uku a yankin da ake gudanar da shirin daƙile ta'addanci na Operation Euphrates Shield da Peace Spring sai kuma aka kawar da huɗu a yankin da ake gudanar Operation Claw-Lock.Duniya
Babu wata ɓarna da aka samu a wuraren nukiliyar Iran bayan 'harin da Isra'ila ta kai' - MDD
Lamari na baya-bayan nan ya biyo bayan harin Tehran inda ta harba jirage marasa matuƙa da makamai masu linzami a matsayin martani ga harin da Isra'ila ta kai kan karamin ofishin jakadancinta a Siriya a ranar 1 ga Afrilu.
Shahararru
Mashahuran makaloli