Türkiye
Somalia da Ethiopia sun yi tattaunawar zaman lafiya a Ankara
Tattaunawar wadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jagoranta, na da burin ganin an samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a Kusurwar Afirka da kuma samun haɗin kai ta ɓangaren tattalin arziƙi a yayin da ake zaman ɗar-ɗar tsakanin ƙasashen.Ra’ayi
Kare afkuwar yaƙi tsakanin ƙasashen Kusurwar Afirka: Kira ga a ɗauki mataki
Kusurwar Afirka ya kasance daya daga cikin yankunan da ke fama da rikicin siyasa a nahiyar, inda ake ta takaddamar iyakoki, jayayya da rarrabuwar kan siyasa, da tsoma baki kan harkokin yankin daga kasashen waje wanda ke barazanar zaman lafiyarsa.Türkiye
Jirgin ruwan Oruc Reis na Turkiyya ya gudanar da binciken ƙarƙashin ƙasa a tekun Somaliya
"Za mu cigaba da ƙoƙarinmu na samar da haɗin kai a fannin makamashi da haƙar ma'adanai har zuwa matakin da ya kamata na kyakkyawar dangantakar ƙasashenmu," in ji Ministan Makamashi da Ma'adanai na Turkiyya Alparslan Bayraktar.Afirka
Ethiopia da Somalia sun amince su yi aiki tare domin wanzar da zaman lafiya
Wannan dai ita ce ziyara ta farko tun bayan da dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu ta yi tsami shekara guda da ta wuce, kan shirin kasar Habasha na gina sansanin sojin ruwa a yankin Somaliya na Somaliland da ya ɓalle.Afirka
Turkiyya ta jagoranci ‘sasantawa mai tarihi’ tsakanin Somalia da Ethiopia
Shugaban Turkiyya Erdogan ya ce shugabannin Somalia da Ethiopia sun cim ma yarjejeniyar kawo ƙarshen zaman tankiyar da aka shafe kusan shekara guda suna yi tsakaninsu, bayan zaman sulhu da aka shafe sa’o’i ana yi a Ankara.
Shahararru
Mashahuran makaloli