Afirka
Rundunar Sojin Nijeriya ta soma bincike kan yamutsi a gadirum ɗinta na Sokoto
A kwanakin baya ne wasu jaridun Nijeriya suka ruwaito yadda aka harbi wani kofur ɗin soja bayan wasu sojoji sun fito daga gadirum ɗin da ake tsare da su a Sokoto inda suka yi zanga-zanga kan rashin abinci mai kyau da wurin kwana.Duniya
Shugaban hukumar leƙen asirin sojin Isra'ila ya yi murabus saboda harin Hamas na 7 ga Oktoba
Shugaban hukumar leƙen asirin sojin Isra'ila Aharon Haliva, ya zama jigo na farko a Isra'ila da ya yi murabus bayan harin da Hamas ta kai ranar 7 ga watan Oktoba, yana mai dorawa kansa laifin rashin hana ko dakile aukuwar harin.
Shahararru
Mashahuran makaloli