Afirka
IMF ya yaba wa sauye-sauyen tattalin arziki na gwamnatin Tinubu
Kalaman shugaban na IMF suna nuni ne kan sauye-sauyen da Nijeriyar ke ci gaba da yi, wadanda suka hada da cire tallafin fetur da daidaita kudaden musaya, da manufofin maido da kwarin gwiwar masu zuba jari da karfafa tsarin kasafin kudi.Afirka
Zanga-zanga: Yadda ta kaya a ganawar Tinubu da gwamnoni da malaman addini da sarakuna na Nijeriya
An shafe kusan mako uku ana ta kiraye-kiraye musamman a kafafen sada zumunta kan wata zanga-zanga da mafi yawa matasa ne suka goyon bayan a yi ta, “don nuna ɓacin rai a kan tsadar rayuwa da ake fama da ita a ƙasar.”Afirka
Bayanai kan sayen ‘jirgin ruwan kasaita na Shugaban Kasa’ a kasafin Nijeriya na 2023
Fadar shugaban ƙasar Nijeriya ta yi ƙarin bayani kan abin da take nufi da sayen “jirgin ruwan kasaita na shugaban ƙasa” da za a yi a cikin ƙwarya-ƙwaryan ƙarin kasafin kuɗi na shekarar 2023 da ta gabatar wa Majalisar Dokoki.
Shahararru
Mashahuran makaloli