Afirka
Za a fuskanci tsawa da hazo da guguwa da ruwan sama mai karfi a Ghana — Hukumar GMA
Hukumar hasashen yanayi ta Ghana ta yi gargadin cewa tuni ''guguwar da ta yi hasashe a cikin sanarwar gargadin da ta fitar ta soma haifar da tsawa da ruwan sama mai arfi a wasu yankunan gabas da arewacin ƙasar.''Duniya
Ambaliya: An samu rahoton ɓullar wata cuta mai alaƙa da gurɓataccen ruwa a Dubai
A ranar 16 ga watan Afrilu ne aka tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ya kawo tsaiko a wasu sassan ƙasar da dama kana lamarin ya haifar da ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu birane.
Shahararru
Mashahuran makaloli