Afirka
MDD tana neman $6B a bana don sauƙaka 'abin da ke haifar' da wahalhalu a Sudan
Majalisar Ɗinkin Duniya tana buƙatar fiye da 40% ƙari a kan kasafin bara don maganace yunwa, da raba mutane da mahallansu, da cin zarafi ta hanyar jima'i da kisa, yayin da yaƙin basasa ke ƙara ƙazancewa kuma gwamnatin Trump ta dakatar da tallafi.Afirka
Rundunar Sojin Sudan ta ƙwace iko da hedikwatarta bayan ta shafe tsawon lokaci a hannun RSF
A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Juma'a, rundunar ta ce sojojin da ke Bahri (Khartoum ta Arewa) da Omdurman da ke gabar Kogin Nilu sun "hade da sojojinmu da ke a babbar hedikwatar rundunar ta soji".
Shahararru
Mashahuran makaloli