Türkiye
Turkiyya na son zaman lafiya a Siriya kuma tana goyon bayan yankinta - Altun
Fahrettin Altun ya sake jaddada shirin Shugaba Erdogan na tattaunawa da shugaban gwamnatin Siriya Assad, yana mai cewa tattaunawar tana da muhimmanci a yanayin da ake ciki na rikice-rikice da tashin hankali da kuma gudun hijira.Ra’ayi
DRC: A duk sa'a ɗaya ana jinyar mutum biyu da aka yi wa fyaɗe
Wani sabon rahoto ya yi nuni kan yadda a duk shekara rikice-rikice a DRC Congo ke ƙara yawan adadin mata da 'yan mata da ake cin zarafinsu ta hanyar lalata, lamarin da ke tsananta matsalar rashin tsaro a sansanonin wucin gadi da suke zama.Ra’ayi
Faransa na fuskantar ƙaruwar tashin hankali na ƙyamar Musulmai da shari'ar ta'addanci ba za ta magance ba
Da kyar shari'ar da za a gabatar a nan gaba ta yi wani tasiri wurin duba karuwar ƙyamar addinin musulunci a Faransa tare da fallasa yadda ƙasar ke jan jiki wurin tunkara rawar da take takawa wajen ba da damar al'amuran da suka shafi ƙiyayya.Karin Haske
Rikicin Sudan: Mafita ita ce a sake zama a teburin tattaunawa
Ministan Harkokin Waje na gwamnatin riƙon ƙwaryar Sudan ya ce mafita ga rikicin kasar da a yanzu ya kusa cika shekara biyu shi ne zama kan teburin tattaunawa, kuma ga dukkan alamu ana gab da samun wani muhimmin sauyi kan matakin da goyon bayan MDD.Afirka
Yadda Afirka ta jure wa rikice-rikice domin ɗorewar mulkin Dimokuraɗiyya a shekarar 2023
Dimokuraɗiyyar Afrika ta bunƙasa amma rikicin cikin gida na ci gaba da komar da ita baya. A shekarar 2024, aƙalla ƙasashe 18 a nahiyar za su gudanar da zaɓuɓɓuka, suna bayyana fatan cewa Dimokuraɗiyya za ta yi nasara.
Shahararru
Mashahuran makaloli