Karin Haske
Yadda annobar korona ta tilasta wa Kenya gina kamfanin samar da rigakafi
Shigar da Kenya ta yi Cibiyar Ƙasar da Ƙasa ta Rigakafi ta Duniya wato IVI a matsayin mamba a watan Yunin nan, hakan zai buɗe wa ƙasar hanya domin ta soma samar da rigakafi na sayarwa inda ake sa ran farawa tsakanin 2026 zuwa 2027.Karin Haske
Shin allurar rigakafi za ta iya kawar da maleriya a Afirka?
Yadda allurar rigakafi ke kara karbuwa a Kamaru, da haɗa wasu sababbin alluran rigakafin, da kuma nasarar kawar da cutar a kasar Cabo Verde baki daya sun nuna cewa akwai alamar nasara wajen yunƙurin yaƙi da cutar a nahiyar baki ɗaya.Ra’ayi
Dalilin da ya sa allurar rigakafin Ebola take da tasiri ko bayan an kamu da cutar
Wani sabon bincike kan cutar Ebola karo na 10 a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo, ya gano cewa allurar rigakafin cutar ya rage kaifin hadarin mutuwa ko da kuwa bayan mutum ya kamu da cutar ne, yana mai bayyana cewa ba a makara wajen yin allurar ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli