Karin Haske
Mulkin soji a Nijar: Yadda tunanin jama'a ke sauyawa shekara ɗaya bayan juyin mulki
Shekara ɗaya bayan juyin mulki a Nijar, tsoron da al'ummar ƙasar ke yi yana raguwa bayan da gwamnatin soji ke ɗaukar matakan cigaba, kamar rufe sansanonin sojin Ƙasashen Yamma da fara ƙawance da sabbin ƙasashe, wanda yake haifar da cigaba mai ɗorewa.Afirka
Nijar ta sa hannu kan kundin tattara bayanan 'yan ta'adda
Dokar ta tanadi hukuncin karɓe takardar shaidar ɗan ƙasa ga duk wanda sunansa ya shiga kundin, sannan idan aka yanke wa mutum hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekara biyar ko fiye da haka za a ƙwace shaidarsa ta ɗan ƙasa dindindin.Afirka
Ambaliyar ruwa: Mutum 129 sun mutu yayin da sama da 120 suka jikkata a Nijar
Iftila'in ambaliyar ruwan sama a Nijar ya yi sanadin mutuwar mutum 129, yayin da wasu mutum 126 kuma suka jikkata, a cewar Hukumar shirye-shirye da gargadi da kuma taƙaita aukuwar bala'o'i tare da kare al'umma (DPA/GC) a ƙasar.Afirka
Sojojin Nijar sun ce an kashe fararen-hula 15 a hare-haren 'yan ta'adda a yammacin ƙasar
Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali da Burkina Faso kuma ya zama maɓoyar mayaƙa masu iƙirarin jihadi da ke da alaƙa da ƙungiyar IS da Al-Qaeda.
Shahararru
Mashahuran makaloli