Afirka
Adadin waɗanda suka rasu a fashewar tankar mai a Jihar Neja ya kai 86
Abdullahi Baba-Arah, wanda shi ne darakta janar na Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Neja, shi ne ya bayar da sabbin alƙaluman, inda ya ƙara da cewa aksarin waɗanda lamarin ya rutsa da su an binne su a cikin ƙabarin bai ɗaya.Karin Haske
Haihuwar bakwaini: Amfanin karin kwanakin hutu ga iyaye mata a Tanzania
Amincewar gwamnati na kara wa'adin hutun aiki ga matan da suka haifi bakwaini ya zama wajibin da ya bayar dama ga dokar da ta bayar da kariya ga ma'aikata da kuma dama iyaye wajen samun ikon kula da yaransu har su yi wayo su samu sauki.
Shahararru
Mashahuran makaloli