Karin Haske
Mulkin soji a Nijar: Yadda tunanin jama'a ke sauyawa shekara ɗaya bayan juyin mulki
Shekara ɗaya bayan juyin mulki a Nijar, tsoron da al'ummar ƙasar ke yi yana raguwa bayan da gwamnatin soji ke ɗaukar matakan cigaba, kamar rufe sansanonin sojin Ƙasashen Yamma da fara ƙawance da sabbin ƙasashe, wanda yake haifar da cigaba mai ɗorewa.Afirka
Lauyoyin Mohamed Bazoum sun bukaci kotun ECOWAS ta mayar da shi kan mulkin Nijar
Lauyoyin hambararren shugaban Nijar Mohamed Bazoum sun bukaci wata kotun yankin Afirka ta Yamma a ranar Litinin da ta bayar da umarnin a mayar da shi kan mulki, suna masu cewa tsare shi da hambarar da shi da aka yi sun keta haƙƙoƙinsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli