Afirka
Gwamnatin Tarayya, jihohi da ƙananan hukumomin Nijeriya sun raba naira tiriliyan 1.2 a Agusta - FAAC
Kwamitin gwamnatin tarayya da ke rabon arziƙin ƙasa wato FAAC, ya ce ya raba naira tiriliyan 1.2 ga gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomin Nijeriya waɗanda kuɗi ne da aka samu a matsayin kuɗaɗen shiga a watan Agusta.Afirka
Mai POS ya mayar da kusan N10m da wani kwastomansa ya tura masa bisa kuskure a Kano
Lamarin ya faru ne a watan Disamba na shekarar 2023 lokacin da mai sana’ar POS mai suna Mohammed Sani Abdulrahman ya fahimci cewa wani kwastomansa wanda ya karɓi naira dubu 10 daga wurinsa ya tura masa naira miliyan 10 bisa kuskure.
Shahararru
Mashahuran makaloli