Duniya
Kotun MDD ta umarci Isra'ila ta daina kai hare-hare a Rafah
Afirka ta Kudu ta nemi Kotun Majalisar Ɗinkin Duniya ta ayyana cewa Isra’ila ta saɓa dokokin kisan kiyashi na majalisar, kana ta buƙaci a dakatar da yaƙin Isra'ila a Gaza da kudancin Rafah cikin gaggawa, tare da sauƙaƙa hanyoyin kai kayayyakin agaji.Türkiye
Isra'ila ta aikata gagarumin laifin kisan ƙare dangi a Gaza: Altun
"Isra'ila na ƙoƙarin kawar da wanzuwar mutane gaba ɗaya da su da al'adunsu. Hare-haren da Isra'ila ta kai a yankin Rafah, inda ta kori mutane a 'yan kwanakin nan, babban misali ne na manufofinta na kisan kare dangi," Altun ya faɗa.Duniya
Kotun ICJ ta umurci Isra'ila da ta tabbatar sojojinta ba su aikata kisan kare-dangi a Gaza ba
Kasar Afirka ta Kudu ce ta shigar da karar kan cewa Isra'ila ta karya doka ta hana kisan kare-dangi ta Majalisar Dinkin Duniya na shekarar 1948, wadda aka kafa bayan Yakin Duniya na Biyu da na kisan kare-dangi a Turai.Duniya
Hotunan zanga-zanga a fadin duniya kan Isra'ila ta daina kisan kare-dangi a Gaza
Dubban mutane ne suka gudanar da jerin zanga-zanga a fadin duniya inda suke kira ga Isra'ila ta daina kashe rayukan mutane a Gaza da ta mamaye. Ga hotunan wasu daga cikin wuraren da aka gudanar da wadannan zanga-zangar:Duniya
'Kisan kare-dangi': Duniya ta yi tir da harin Isra'ila da ya kashe mutum 500 a asibitin Gaza
Ba a taba samun yawan waɗanda suka mutu lokaci ɗaya ba irin na harin sama da Isra'ila ta kai wani asibiti a Gaza tun da aka fara wannan faɗan, lamarin da ya jawo jerin zanga-zanga a Yammacin Kogin Jordan da Turkiyya da Jordan da ma wasu wuraren.
Shahararru
Mashahuran makaloli