Afirka
Matatar Dangote ta fitar da man fetur a karon farko zuwa Kamaru
Kamfanin makamashi na Kamaru Neptune Oil ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa inda ya ce kamfanonin biyu na nazari domin samar da tsare-tsare waɗanda za su taimaka wajen daidaita farashin man fetur da samar da damammaki a fadin yankin.Karin Haske
Julien's Blue House: Makarantar da ke kula da masu lalurar galahanga a Kamaru
Yunkurin Jeanne Kiboum na bai wa ɗanta da ke fama da lalurar galahanga rayuwa mai kyau ya yi sanadin zaburar da ita wajen kafa cibiya da kungiyar horarwa wacce a yanzu ke taimaka wa mutane da dama masu irin wannan lalura hanyoyin shawo ƙalubalen.
Shahararru
Mashahuran makaloli