Duniya
Saudiyya ta gayyaci shugabannin ƙasashen Larabawa don tattauna batun Gaza ranar Juma'a
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 33 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,297, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Hamas ta shirya sakin duk fursunonin da ke hannunta a lokaci guda ƙarƙashin yarjejeniyar Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 32 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,291, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Netanyahu na Isra'ila ya yi barazanar kawo karshen tsagaita wuta, da cigaba da yaƙi a Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 24 a yau — bayan yaƙin Isra'ila na isan ƙare-dangi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,208, ko da yake yanzu hukumomi sun ce waɗanda aka kashe sun kusa 62,000.Duniya
Erdogan: Babu wani mai ƙarfin iko da ya isa ya tilasta wa Falasɗinawa barin ƙasarsu
"Babu wani mutum da yake da ikon fitar da mutanen Gaza daga ƙasarsu, wadda aka kafa dubban shekaru. Yankin Falasɗinu, wanda ya haɗa da Gaza, Gaɓar Yammacin Kogin Jordan da Gabashin Birnin Ƙudu, na Falasɗinawa ne," in ji Recep Tayyip Erdogan.Duniya
Hamas ta ɗage sakin fursunonin Isra'ila 'har sai baba ta gani'
Yarjejeniyar tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ta shiga kwana na 23 a yau. Rahotanni sun ce yaƙin ya kashe fiye da Falasɗinawa 48,180, inda a yanzu aka sauya zuwa 62,000 saboda an ayyana wadanda suka ɓata a matsayin sun mutu.
Shahararru
Mashahuran makaloli