Duniya
Zanga-zanga ta ɓarke a India kan ƙyamar dokokin ƙin jinin Musulmai ƴan ƙasa
Gwamnatin Modi na fuskantar mummunan martani yayin da zanga-zanga ta ɓarke a faɗin Indiya kan aiwatar da Dokar Zama Ɗan Ƙasar nan mai janyo ce-ce-ku-ce, abin da ya ta da damuwar da da ake da ita dangane da tasirinta a kan Musulmai.Duniya
Daruruwan mutane sun mutu sakamakon hatsarin jirgin kasa a India
Fiye da mutum 900 ne suka jikkata yayin da ake fargabar cewa har yanzu akwai mutane da dama da suka makale a cikin jiragen kasa na fasinja da suka yi hatsari a jihar Odisha, kamar yadda jami'ai da kafafen watsa labaran kasar suka bayyana.
Shahararru
Mashahuran makaloli