Afirka
An ƙara wa sojojin Burkina Faso wa'adin shekaru biyar a kan mulki
Sojojin Burkina Faso sun ƙwace mulki a shekarar 2022 sannan suka yi alƙawarin gudanar da zaɓe a watan Yulin wannan shekarar domin komawa turbar dimokuraɗiyya, sai dai sun ce shawo kan rashin tsaron ƙasar shi ne babban abin da suka sanya a gaba.Afirka
Nijar da Mali da Burkina Faso za su samar da takardar kudin bai-daya – Tiani
A halin yanzu dai kasashe takwas a Yammacin Afirka, ciki har da Nijar da Mali da Burkina Faso, suna yin amfani da CFA, kudin da Faransa ta kakaba musu tun zamanin mulkin-mallaka abin da mazauna yankin suke matukar adawa da shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli