Duniya
Putin ya bai wa Aliyev haƙuri kan hatsarin jirgin saman Azerbaijan
Fadar Kremlin ta ce na'urorin tsaron sararin samaniya sun yi luguden wuta a kusa da Grozny a ranar Laraba saboda wani harin da jirgin saman Ukraine maras matuƙi ya kai, amma shugaban bai bayyana ko na'urorin tsaron ne suka harbo jirgin ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli