Karin Haske
Asarar rayukan da rikicin DRC ya jawo: Tsagaita wutar da aka yi bai kawo wa fararen hula sauƙi ba
Wata gajeriyar tsagaita wuta a gabashin DRC ta tsawon makonni ta bayyana asarar rayukan da aka yi a rikicin birnin Goma - asibitoci sun cika da fararen hula da suka jikkata, kuma an lalata kayayyakin more rayuwa, ga kuma fama da karancin abinci.Afirka
Shugabannin ƙasashen DRC, Rwanda za su gana yayin da ake zaman ɗarɗar a birnin Goma
Ƙungiyar 'yan tawaye ta M23 ta yi iƙararin karɓe iko na fiin jiragen sama na birnin Goma, bayan ta kwashe kwanaki tana gumurzu da sojojin Kongo lamarin da ya kai ga kisan fiye da mutum 100 da jikkata kusan mutum 1,000.Afirka
Ana zaman ɗarɗar a DRC yayin da 'yan tawayen M23 ke ƙoƙarin kutsawa birnin Goma bayan ƙwace garin Sake
Ƙungiyar ‘yan tawayen M23 ta zafafa hare-hare a makwannin baya bayan nan, inda take matsawa kusa da Goma, wanda ke da kimanin mutum miliyan biyu kuma ya kasance matattara ta jami'an tsaro da ma'aikatan jinƙai.
Shahararru
Mashahuran makaloli