Afirka
Sojojin Mozambique suna farautar fursunoni fiye da 1,500 da suka tsere a ranar Kirsimeti
Hukumomi sun bayyana cewa fursunonin sun yi amfani da rana ta uku ta tarzomar da aka tayar a ƙasar domin tserewa bayan, inda ake tarzomar kan samun labarin cewa jam'iyyar da ta jima tana mulki a ƙasar ta Frelimo ta ƙara lashe zaɓe a ƙasar.Afirka
Fiye da mutum 3,000 ne suke jira a yanke musu hukuncin kisa a gidajen yarin Nijeriya
Jimillar fursunonin da ake tsare da su a gidajen yarin Nijeriya ya zuwa ranar 3 ga watan Satumba sun kai mutum 84,741 waɗanda suka kunshi maza 82,821 da mata 1,920, a cewar jami'in hulda da jama'a na hukumar ta NCoS.
Shahararru
Mashahuran makaloli