Karin Haske
Kyakkyawan zato a Gaoui: Yadda wani ƙauyen Chadi da fari ya addaba ya samu nasara
Wani aikin noman rani da ya dogara da rijiyar burtsatse mai aiki da hasken rana, a wani ƙauye a arewa maso gabashin Chadi, wanda fari ya addaba, ya ƙara wa manoman karsashi sannan ya zama abin koyi nan gaba, a yankin da ke fama da gusatowar hamada.Karin Haske
Shirin Namibiya da Zimbabwe na kashe namun daji don ciyar da al'ummarsu ya janyo ce-ce-ku-ce
Matakin da ƙasar Namibiya da Zimbabwe suka ɗauka na kashe namun daji domin ciyar da al'ummomin da ke fama da yunwa sakamakon mummunan yanayi na fari, ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masu rajin kare muhalli da ke fargabar matakin na iya janyo cikas.Karin Haske
Ny Aro: Mai fafutuka kan sauyin yanayi da ke neman kawo sauyi a Madagascar
Ny Aro ta samu horo a matsayin injiniyar aikin gona wacce ta kware a fannin albarkatun kifaye, sannan tana jagorantar CliMates Madagascar, wani aikin gwaje-gwaje da samar da matakai da kasashen duniya ke dauka wajen tunkarar kalubalen sauyin yanayi.
Shahararru
Mashahuran makaloli