Afirka
Turkiyya ta jagoranci ‘sasantawa mai tarihi’ tsakanin Somalia da Ethiopia
Shugaban Turkiyya Erdogan ya ce shugabannin Somalia da Ethiopia sun cim ma yarjejeniyar kawo ƙarshen zaman tankiyar da aka shafe kusan shekara guda suna yi tsakaninsu, bayan zaman sulhu da aka shafe sa’o’i ana yi a Ankara.
Shahararru
Mashahuran makaloli