Karin Haske
Abin da ya sa 'shisshigin' da Faransa ke yi wa Nijeriya ke tayar wa Yammacin Afirka hankali
Alaƙar Nijeriya ta Faransa ta sake ƙarfafa yayin da Tinubu ya ziyarci Paris a cikin watan Nuwamba, lamarin da ya tsoratar da masu ganin hakan ya saba wa yadda sauran kasashen yankin ke yanke alaka da kasar da ta musu mulkin mallakar a kwanan nan.Afirka
Shugabannin Somalia da Masar sun ziyarci Eritrea yayin da ake fama da rashin jituwa a Kusurwar Afirka
Rashin jituwa ta ƙara ƙamari a yankin tun bayan da kasar Habasha a watan Janairu ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da yankin Somaliland da ya ɓalle ya ba ta damar shiga tekun da ta dade tana nema.
Shahararru
Mashahuran makaloli