Afirka
Nijeriya ta yi ƙarar Binance a kotu tana neman dala biliyan 81.5 daga kamfanin
Nijeriya ta shigar da ƙara tana neman a tilasta wa kamfanin na hada-hadar kuɗin kifito Binance ya biya dala biliyan 79.5 saboda asarar da kamfanin ya janyo wa Nijeriya a fannin tattalin arziki, sakamakon hada-hada da ya yi a ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli