Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kai sabbin hare-hare ta sama a kudancin Beirut
Yaƙin Isra'ila a Gaza yana kwana na 380, ya halaka aƙalla Falasɗinawa 42,603 da raunata kusan 100,000, inda ake tunanin mutum sama da 10,000 suna binne ƙarƙashin baraguzan gine-gine. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,448 a Lebanon tun Oktoban bara.Duniya
Adadin mutanen da yaƙin Isra'ila ya kashe a Gaza ya kai 42,500
Yaƙin Isra'ila a Gaza yana kwana na 379, ya halaka aƙalla Falasɗinawa 42,519 da raunata kusan 100,000, inda ake tunanin mutum sama da 10,000 suna binne ƙarƙashin baraguzan gine-gine. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,411 a Lebanon tun Oktoban bara.Duniya
Adadin mutanen da Isra'ila ta kashe a harin da ta kai sansanin 'yan gudun hijira na Al Mawasi ya ƙaru zuwa 90
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 281 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 38,345 — galibinsu mata da yar –– sannan ya jikkata mutum sama da 88,295, kana mutum fiye da 10,000 na danne a ɓaraguzai.Duniya
Ko za a iya kama Netanyahu bayan mai shigar da ƙara a kotun manyan laifuka ya nemi haka?
Yunƙurin Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya, ICC na neman sammacin kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, da ministan tsaron ƙasar, Yoav Gallant, da shugabanni uku na Hamas ya zamo babban mataki a tarihin hukunta laifuka a duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli