Türkiye
Turkiyya ta yi gargadi kan yadda ƙungiyoyin PKK da Daesh suke amfana da abin da ke faruwa a Syria
Babban jami'in diflomasiyya na Turkiyya Hakan Fidan ya shaida wa takwaransa na Amurka Antony Blinken cewa ya kamata gwamnatin Assad ta zauna da 'yan hamayya ta fara bin matakan siyasa da dukkan masu ruwa da tsaki dake taka muhimmiyar rawa a yankin.Duniya
Dole China da Turkiyya su hana Iran kai harin ramuwar gayya a Isra'ila — Blinken
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya yi kira ga takwarorinsa na China, Turkiyya, Saudiyya, da Tarayyar Turai su "hana Iran mayar da martani" bayan Isra'ila ta kai hari a ƙaramin ofishin jakadancin Iran da ke Damascus
Shahararru
Mashahuran makaloli