Afirka
Hukumomin Nijar ba su gaya wa dakarunmu su fita daga ƙasar ba - Amurka
Celeste Wallan der, mataimakiyar sakataren tsaron Amurka kan ƙasashen duniya, ta shaida wa Majalisar Wakilan ƙasar cewa a hukumance kawo yanzu gwamnatin sojojin Nijar, wadda aka fi sani da CNSP, ba ta umarci sojojin Amurka su fita daga ƙasar ba.Afirka
Nijar ta gaza biyan bashin da ya kai dala miliyan ɗari biyar, in ji WAEMU
Umoa-titres, wadda ke lura da Harkokin Kuɗi na Ƙungiyar Ƙasashen Yammacin Afirka (WAEMU), ta wallafa sanarwa guda takwas tun farkon wannan shekara da ke jan hankalin masu zuba jari cewa Nijar ta gaza biyan bashin da ke kanta.Afirka
Nijar da Mali da Burkina Faso za su samar da takardar kudin bai-daya – Tiani
A halin yanzu dai kasashe takwas a Yammacin Afirka, ciki har da Nijar da Mali da Burkina Faso, suna yin amfani da CFA, kudin da Faransa ta kakaba musu tun zamanin mulkin-mallaka abin da mazauna yankin suke matukar adawa da shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli