Maasai na daya daga cikin kabilu mafi tarihi a Gabashin Afirka/Hoto TRT Afrika
Kiwon shanu abu ne da kabilar Maasai suka saba da shi/Hoto TRT Afrika
Matan Maasai na hada duwatsun da ake ado da su sannan su sayar /Hoto TRT Afrika
Wannan kahon shi ne abu daya da Maasai ke amfani wurin kida da rawa/Hoto TRT Afrika
Maza ne ke yin ‘rawar tsalle’ domin tabbatar da karfinsu da kuma dattakonsu /Hoto TRT Afrika
Duka maza da matansu na huda kunnuwansu saboda ado /Hoto TRT Afrika
TRT Afrika