| Hausa
Garin da rana ba za ta fadi ba sai bayan kwana 84
00:14
Duniya
Garin da rana ba za ta fadi ba sai bayan kwana 84
A wani gari mai suna Utqiagvik da ke Jihar Alaska ta Amurka rana ta fito a ranar Litinin, 11 ga watan Mayu, amma ba za ta faɗi ba sai an shafe kwana 84 wato ranar 2 ga watan Agusta.

Ana kiran wannan yanayi da suna "rana da tsakar dare", wato "midnight sun" a Turancin Ingilishi, lamarin da ke faruwa a watannin bazara inda ake shafe watanni ba tare da faɗuwar rana ba a yankunan da ke kusa da Arctic Circle, wato babban layin latitude da ya raba duniya gida biyu.

Ƙarin Bidiyoyi
Lamine Yamal ya daga tutar Falasdinu yayin bikin samun nasarar Barcelona
Gwamnatin Nijar ta dakatar da kafofin watsa labarani guda 10 na kasar Faransa
'Yan kama wuri-zauna na Isra'ila sun hana yaran Falasdinawa buga kwallo
'Mun shirya wasanni na masu bukata ta musamman don nuna muhimmancinsu'
Taron TRT Next na matasa da kwararru don nazari kan abubuwan da ke yi wa duniya tarnaki
Yadda wani kamfani a Abuja ke tallafa wa mata ta hanyar sarrafa ledoji zuwa jakunkuna
'Matasan Nijeriya na hada kai don karbar ragamar kasar a 2027'
Shin Dangote zai iya cim ma abin da gwamnatoci suka kasa yi a fannin lantarki?
SAHA EXPO 2026: Turkiyya tana karbar bakuncin duniyar fasahar tsaro
Turkiyya ta nuna jirgin ruwanta na yaki mafi girma a baje-kolin SAHA 2026