| Hausa
'Yan kama wuri-zauna na Isra'ila sun hana yaran Falasdinawa buga kwallo
00:17
'Yan kama wuri-zauna na Isra'ila sun hana yaran Falasdinawa buga kwallo
Yahudawa ‘yan kama-wuri-zauna na Isra’ila sun hana yaran Falasɗinawa buga ƙwallon a ƙauyen Umm al Khair da ke Masafer Yatta wanda ke fuskantar barazanar rushewa.

Wani bidiyo ya nuna ‘yan kama-wuri-zaunan suna faɗin maganganu da harshen Hebrew inda su kuma yaran suka tsaya ba tare da sun iya yin komai ba.

Ƙarin Bidiyoyi
Lamine Yamal ya daga tutar Falasdinu yayin bikin samun nasarar Barcelona
Gwamnatin Nijar ta dakatar da kafofin watsa labarani guda 10 na kasar Faransa
Garin da rana ba za ta fadi ba sai bayan kwana 84
'Mun shirya wasanni na masu bukata ta musamman don nuna muhimmancinsu'
Taron TRT Next na matasa da kwararru don nazari kan abubuwan da ke yi wa duniya tarnaki
Yadda wani kamfani a Abuja ke tallafa wa mata ta hanyar sarrafa ledoji zuwa jakunkuna
'Matasan Nijeriya na hada kai don karbar ragamar kasar a 2027'
Shin Dangote zai iya cim ma abin da gwamnatoci suka kasa yi a fannin lantarki?
SAHA EXPO 2026: Turkiyya tana karbar bakuncin duniyar fasahar tsaro
Turkiyya ta nuna jirgin ruwanta na yaki mafi girma a baje-kolin SAHA 2026