Bayan sauyin da matatarsa ta kawo a harkar mai, yanzu tambayar ita ce: shin zai iya sauya bangaren lantarki?

04:39

04:39
Ƙarin Bidiyoyi
Shin Dangote zai iya cim ma abin da gwamnatoci suka kasa yi a fannin lantarki?
Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana aniyarsa ta shiga harkar samar da lantarki a Nijeriya tare da shirin samar da megawat 20,000 a lokacin da kasar ke fama da matsalar wuta duk da biliyoyin dalolin da aka shafe shekaru ana kashewa a bangaren.
Ƙarin Bidiyoyi