Shugabannin TRT, ciki har da Darakta Janar Mehmet Zahid Sobacı da Shugaban Sadarwa na Turkiyya Burhanettin Duran, sun jaddada muhimmancin fasaha musamman AI wajen tsara makomar rayuwarmu.

01:26

01:26
Ƙarin Bidiyoyi
Taron TRT Next na matasa da kwararru don nazari kan abubuwan da ke yi wa duniya tarnaki
An gudanar da taron TRT Next karo na biyar inda aka yi nazari da tattaunawa mai ƙarfi kan kirkirarriyar basira AI, sauyin yanayi, kimiyya, lafiya da wasanni, kuma matasa suka samu damar ganawa da masana kai-tsaye domin yin tambayoyi da samun ilimi
Ƙarin Bidiyoyi