Shugaban Ƙungiyar National Youth Alliance, Ambasada Aliyu Bin Abbas ya ce rashin gamsuwa da yadda ake gudanar da al’amura a ƙasar ne ya sa suka ga ya dace su fito takarar shugabancin ƙasar a zaɓen 2027.
Ya ce tuni suka fara wayar da kan ‘yan uwansu matasa domin ganin sun samu nasara
