
02:30

02:30
Ƙarin Bidiyoyi
SAHA EXPO 2026: Turkiyya tana karbar bakuncin duniyar fasahar tsaro
Turkiyya ta nuna sabbin fasahohin tsaro a SAHA EXPO 2026 da ke Istanbul, inda kasashe da dama suka hallara don ganin sabbin kayayyakin soja da na AI.
Ƙarin Bidiyoyi