| Hausa
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
00:30
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
Sojojin Turkiyya sun tarwatsa jirgin ruwa maras matuƙi bayan an gan shi a gaɓar teku a Ordu da ke arewacin Turkiyya.

Gwamntin Ordu ta ce jami’a na musamman da suka shahara wurin kwance bama-bamai daga birnin Istanbul sun duba jirgi maras matuƙin inda suka tabbatar yana ɗauke da ababen fashewa kafin suka tarwatsa shi kilomita 4 daga gaɓar teku.

Ƙarin Bidiyoyi
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri
Taron Antalya: Za mu jawo Turkiyya ta taya mu ƙera makamai a Nijeriya - Christopher Musa
Nijeriya ta zama tamkar kasar da ake yaki - ACF