| Hausa
Nijeriya ta zama tamkar kasar da ake yaki - ACF
05:29
Nijeriya ta zama tamkar kasar da ake yaki - ACF
Kungiyar ACF ta bayyana halin da ake ciki a kasar da yanayin yaki saboda yadda ake ci gaba da samun tabarbarewar tsaro a sassa daban-daban na kasar.

Da alama matalsar da ta dade tana addabar Nijeriya musamman yankin arewacin ta kai magaryartukewa bayan da Kungiyar Tuntuba ta Arewa (Arewa Consultative Forum - ACF) ta bayyana halin da ake ciki a kasar da yanayin yaki saboda yadda ake ci gaba da samun tabarbarewar tsaro a sassa daban-daban na kasar.

Ƙarin Bidiyoyi
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
Takaddama kan saka hijabi a gasar Olympiad a Rasha
Turkiyya ta kai wa fararen-hula a Lebanon kayan abinci sakamakon hare-haren Isra'ila
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu