Sauyin, wanda gwamnatin sojin ƙasar ta gabatar, zai kuma haɗa da ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi 20 domin inganta tsaro da shugabanci a faɗin ƙasar, tare da sauya sunayen wasu jihohin

03:20

03:20
Ƙarin Bidiyoyi
Tsokaci kan kara adadin yawan jihohin Nijar daga takwas zuwa 19
Jamhuriyar Nijar na shirin yin babban sauyi a tsarin rabon yankunanta, inda gwamnatin ƙasar ke son ƙara jihohi daga 8 zuwa 19 tare da sauya sunayen mafi yawan tsoffin jihohin ƙasa.
Ƙarin Bidiyoyi