Bayan samun gayyata daga shugaban Kazakhtan Kassym-Jomart Tokayev, ana sa rai Shugaba Erdogan zai halarci taron ƙasashen yankin Turkiyya a babban birnin Turkistan da kuma wani taro kan 'yan'uwantaka da ƙarfafa alaƙar ƙasashen biyu mai taken “Astana-Ankara: From brotherhood to a pragmatic Eurasian alliance”

00:57

00:57
Ƙarin Bidiyoyi
Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya isa Kazakhstan don halartar taro na ƙasashen yankin Turkiyya
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya isa Kazakhstan ranar Laraba domin halartar taro na ƙasashen da ke yankin Turkiyya wato Turkic summit tare da yin manya-manyan tattaunawa a babban birnin ƙasar.
Ƙarin Bidiyoyi