| Hausa
Tsokaci kan batun ƙirkiro da sabbin jihohi 31 a Nijeriya
03:26
Tsokaci kan batun ƙirkiro da sabbin jihohi 31 a Nijeriya
Kwamitin Majalisar Wakilan Nijeriya kan Gyara Kundin Tsarin Mulkin Kasar ya ce ya karbi buƙatun kirkiro sabbin jihohi 31 wato ƙari kan 36 da ake da su a halin yanzu a kasar.

Idan hakan ta tabbata to jihohin Nijeriya za su zama 67 ke nan, inda har za su fi na Amurka yawa, wadda take da jihohi 50.

Ƙarin Bidiyoyi
Iran ta sanar da 'harin ramuwar gayya' a tekun Oman
Isra'ila ta kai hare-hare da dama a kusa da asibitin Jabal Amel a Lebanon
Batun satar dalibai da malamai a jihar Oyon Nijeriya
Mutum-mutumi da jirage marasa matuka sun kayatar da 'yan kallo
Makon Abincin Turkiyya: Yadda na girka Kuru Fusulye
Alhazai sun hau Dutsen Arfa
Yadda aka ayyana Pantami a dantakarar gwamnan Gombe a PDP
Ethnosport: Ana bikin wasannin gargajiya na duniya a Istanbul
Kasashe 50 sun shiga atisayen sojin Turkiyya na Fees - 2026
Yadda wata babbar mota ta kwace ta yi ajalin mutum hudu a Gombe