

Ƙarin Bidiyoyi
Walkiya ta haska Makka, an yi iska da tsawa da ruwan sama a Madina
An fuskanci wani yanayi mai ban mamaki a ƙasar Saudiyya, inda walƙiya ta haska sararin samaniyar Birnin Makka lokacin da ake tsawa da mamakon ruwan sama, yayin da ƙaƙƙarfar iska ta kwaso ƙura da haifar da tsawa a Madina.
Ƙarin Bidiyoyi