An daɗe ana amfani da taswirar ta duniya wajen yaudarar tunaninmu game da ainihin girman nahiyoyi da ƙasashe. Amma yanzu ana ƙara matsa lamba kan sauya wannan taswira domin ta fi nuna ainihin siffar duniya.


Ƙarin Bidiyoyi
Dalilin da ya sa aka sauya taswirar duniya
Me ya sa taswirar duniya ke nuna nahiyar Afirka a matsayin ƙarama, alhali a zahiri ta fi Greenland girma kusan sau 14?
Ƙarin Bidiyoyi