Ga wasu muhimman batutuwa kan batun ritayarsa tasa.


Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Shahararren ɗanwasan kwallon kafa kuma kyaftin din kasar Argentina, Lionel Messi ya sanar da yin ritaya daga buga wa ƙasarsa wasa, inda ya bayyana cewa hakan ya masa ciwo amma dai lokaci ne ya cim masa.
Ƙarin Bidiyoyi