| Hausa
Tinubu ya isa Faransa domin ci gaba da hutu
Tinubu ya isa Faransa domin ci gaba da hutu
Wani bidiyo ya nuna yadda shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya isa Paris, babban birnin Faransa bayan ya bar Landan a yayin da yake ci gaba da hutunsa na ƙarshen shekara a ƙasashen Turai.

Shugaba Tinubu ya ɗauki hutun mako uku a ƙarshen watan Agusta, kuma ana sa rai zai koma ƙasar domin soma yaƙin neman zaɓe na shekarar 2027 inda yake neman ta-zarce a ƙarƙashin jam'iyyar APC mai mulki.

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda rikicin Houthi ta Yemen ke shafar Saudiyya
Birtaniya ta ce mamayar Isra'ila ta saba wa doka
Dalilin da ya sa aka sauya taswirar duniya
Yadda za ka iya mallakar hannun jari a Matatar Dangote
Abin da ya sa nake sayar da hannun-jarin kamfanina- Dangote
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya
Me ya sa gwamnatin Trump take ta sauya manufofin yaki da Iran?
Shin ya kamata Amurka ta fitar da bayanan binciken Shugaba Tinubu ko a'a?
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina