Birtaniya ta sanar da haramta shigar da kayayyakin da ake samarwa a haramtattun matsugunnan Isra’ila da ke Yammacin Kogin Jordan tare da sanya takunkumi kan wasu Isra'ilawa da kamfanoni da ɗaiɗaikun mutane da cibiyoyi waɗanda ke da hannu a cigaba da mamayar da Isra’ila ke yi wa yankunan Falasɗinawa, wadda Birtaniya ta ce mamayar ta saɓa wa dokokin ƙasa-da-ƙasa.


Ƙarin Bidiyoyi
Birtaniya ta ce mamayar Isra'ila ta saba wa doka
Ko me wannan mataki ke nufi? Batun da muka duba ke nan a cikin wannan bidiyon.
Ƙarin Bidiyoyi