Da farko an ce kare kai ne… daga baya aka ce hana Iran mallakar makaman nukiliya… sai kuma ruguza makamai masu linzami, sannan sauya gwamnatin Iran, kafin daga bisani a koma batun Mashigar Hormuz da kungiyoyin da ke goyon bayan Iran.
To, me ya sa manufar Amurka ke sauyawa haka?
