Hamshakin attajirin Afirkan ya bayyana dalilin da ya sa shi daukar wannan mataki na sayar da hannayen-jarin matatar mansa, wacce ta fi kowace matatar mai girma a gaba nahiyar Afirka.


Ƙarin Bidiyoyi
Abin da ya sa nake sayar da hannun-jarin kamfanina- Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ayyana buɗe sayar da hannun-jarin matatar mansa ga jama’ar Nijeriya a farkon wannan mako.
Ƙarin Bidiyoyi