| Hausa
AFEX 2026: Taron kasuwanci tsakanin Turkiyya da Afirka
AFEX 2026: Taron kasuwanci tsakanin Turkiyya da Afirka
An gudanar da taron kasuwanci da baje-koli na Africa Business Forum & Expo a birnin Istanbul na Turkiyya.

Fiye da wakilai 2,500 daga kasashen Afirka 44 da kuma fiye da kasashen duniya 75 suka halarci wannan wuri.

TRT Afirka ta halarci wannan taro da kuma lekawa cikin wasu rumfunan da ake baje-kolin domin ganin yadda abubuwa ke gudana.

Ƙarin Bidiyoyi
Shugaban Jamhuriyar Nijar Tiani ya sauya wasu ministocinsa
Matsalar da za ka iya shiga a Nijeriya saboda yada labaran karya
Yadda rikicin Houthi ta Yemen ke shafar Saudiyya
Tinubu ya isa Faransa domin ci gaba da hutu
Birtaniya ta ce mamayar Isra'ila ta saba wa doka
Dalilin da ya sa aka sauya taswirar duniya
Yadda za ka iya mallakar hannun jari a Matatar Dangote
Abin da ya sa nake sayar da hannun-jarin kamfanina- Dangote
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya