Kafofin watsa labaran ƙasar, ciki har da kamfanin dillancin labaran ƙasar, ANP, sun ruwaito sauye-sauyen bayan wata doka da Shugaba Tiani ya sanya wa hannu.


Ƙarin Bidiyoyi
Shugaban Jamhuriyar Nijar Tiani ya sauya wasu ministocinsa
Shugaban ƙasar Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahmane Tiani, ya yi wasu sauye-sauye a majalisar ministocin ƙasar, makonni biyu bayan wani bore da wasu sojoji suka yi a Yamai.
Ƙarin Bidiyoyi